Ƙamus – Dictionary

Wannan ƙamus ne na harshen bebaye na ƙasar Hausa (maganar hannu). Za a
iya neman ɗaiɗaikun alamomi a Hausa ko Turanci ko kuma a je fanni
takamaimai a gefen shafi.

This is the Hausa Sign Language dictionary. You can search for single
signs in Hausa or English or go to a specific category in the sidebar.